news_title stringlengths 18 125 | label class label 5 classes |
|---|---|
‘Yan Bangar Siyasa Sun Kai Wa Wasu Kusoshin Jam’iyyar APC Hari a Yola | 3Politics |
INEC Ta Dauki Alhakin Dage Zabe, Ta Musanta Cewa An Yi Mata Shisshigi | 3Politics |
Sashin Majalisar Dinkin Duniya Yayi Ikirarin Cewa Kazantarciyar Iska Na Kawo Cutar Kansa | 4World |
Za A Kashe Naira Miliyan 4 Kan Ciwon Tarin Fuka A Jihar Kebbi | 1Health |
Cibiyar raya kasashe ta Amurka zata samar da sinadarin gina jiki ga kananan yara | 1Health |
Kasashen G7 Na Taron Koli a Faransa | 4World |
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo Ta Mayar Wa IPOB Martani | 3Politics |
An samu ci gaba a yaki da tarin fuka | 1Health |
Ana Ci Gaba da Zaman Dar-dar Tsakanin Amurka da Turkiya | 4World |
Ana fama da masifar cutar kwalara a Afrika ta Yamma | 1Health |
Majalisar Dinkin Duniya Tace An Sami Ci gaba A Yaki Kan Kanjamau | 1Health |
An Shawarci Trump a Kan Abubuwan da Zai yi a Ziyararsa a Korea ta Kudu | 4World |
Sudan Ta Kudu: Kiir Da Machar Sun Gana A Shirin Kafa Gwamnati | 0Africa |
APC: Hukumar Zaben Najeriya Ta Ki Karbar Sunayen ‘Yan Takarar Zamfara | 3Politics |
Najeriya : Wasu Manoman Shinkafa Sun Koka Kan Tallafin Da Gwamnati Ta Basu | 2Nigeria |
INEC Ta Amince A Ci Gaba Da Yakin Neman Zabe | 3Politics |
‘Yan Daba Sun Ci Karensu Babu Babbaka a Zaben Jihar Kano | 3Politics |
Rufe Kan Iyakar Najeriya Da Benin Ya Shafi Harkokin Kasuwanci | 0Africa |
Kwamitin Sulhu Akan Rikicin Yemen Ya Fara Zama | 4World |
An Sami Karancin Fitowar Masu Zabe A Jihar Legas | 3Politics |
Sace Mutane Ya Zama Yayi | 2Nigeria |
Akwai Fargabar Babbar Rigima Na Tafe Saboda Sabon Matsayin Amurka Kan Birnin Kudus | 4World |
Jihar Osun Na Shirin Amfani Da Fasahar Zamani Wajen Dakile Rikici | 2Nigeria |
Rufe Iyakokin Najeriya Ya Shafi Kasuwancin 'Yan Kasar Mazauna Nijar | 0Africa |
Shugaba Macron Ya Rika Auna Kalamansa Kafin Ya Furta Su-Bolsonaro | 4World |
PDP Ta Koka Da Kama Wasu Jigajiganta a Kaduna | 3Politics |
Amurka Ta Sakawa Venezuela Takunkumin Karya Tattalin Arziki | 4World |
Jirgin Saman Ethiopia Da Yayi Hatsari Yabi Duk Ka'idojin Da Ya Kamata Ya Bi | 0Africa |
An Yi Garkuwa Da Attajirin Matashi a Tanzania | 4World |
Akalla Mutane Takwas Motar da Ta Kutsa cikin Jama'a a Birnin New York Ta Kashe | 4World |
BOKO HARAM: Kamaru Zata Girke Dakaru Kan Iyakar Kasar Da Najeriya | 0Africa |
Shugaba Buhari Ya Je Ta'aziyya Ma Iyalan Marigayi Shugaba Shagari | 2Nigeria |
NIJAR: 'Yan Adawa Na Zargin Jam'iya Mai Mulki Da Fara Yakin Neman Zabe | 0Africa |
An Sake Arangama Tsakanin Masu Zanga Zanga Da 'Yan Sanda A Hong Kong | 4World |
Baban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, ya kai ziyara kasashen Afrika wadanda suke fama da anobar Ebola, | 1Health |
Kungiyar AU Ta Dakatar Da Hulda Da Sudan | 0Africa |
Batun Zaman Lafiya Da Tsaron Kasa Na Sa a Gaba - Seiyefa | 2Nigeria |
Ana Neman Wani Gungun Birrai Ruwa a Jallo | 4World |
Najeriya Ta Kori Indiyawa 36 | 4World |
An Kafa Kungiyar Hana Shan Miyagun Kwayoyi A Najeriya | 2Nigeria |
Mutanen Sudan Sun Kara Kaimi Wurin Matsawa Sojojin Kasar Lamba | 0Africa |
Ma'aikatan Gwamnatin Jihar Neja Sun Ki Komawa Bakin Aiki | 2Nigeria |
Hana Shiga Da Abinci Da Magunguna Kisan Kiyashi Ne - Guaido | 4World |
Yan Sandan Kasar Myanmar Sun Raunata 'Yan Rohinja Mutum 4 | 4World |
Kungiyar Kwadago Ta Najeriya Ta Yi Tir Da Hallaka ‘Yan Najeriya A Afurka Ta Kudu | 0Africa |
Wani Malamin Firamare Ya Yiwa Dalibarsa Ciki | 2Nigeria |
Hukumomin Najeriya da Nijer na Kara Azamar Hana Ebola Shiga Kasashen | 1Health |
Dalilin Kaddamar Da Doka Kan Yin Wa'azi a Kaduna - Shagali | 2Nigeria |
Sultan Sa’ad Abubakar Na Uku Ya Kafa Kwamitin Yaki Da Polio | 0Africa |
Matsalar Satar Jama'a a Wasu Sassan Arewacin Najeriya Na Kara Ta'azzara | 2Nigeria |
Me Ake Ciki Game Da Cutar Zika Yanzu A Duniya? | 1Health |
Trump Na Shirin Ganawa Da Jami'an Gwamnatinsa Kan Guguwar Irma | 4World |
Babu Kasar Duniya Da Aka Ci Amanarta Kamar Najeriya-Muhammadu Buhari | 2Nigeria |
Firayin Minista May Na Kokarin Shawo Kan 'Yan Majalissar Ta Akan Fita Daga EU | 4World |
Yan Sa Kai Sun Dakile Harin Boko Haram A Madagali A Adamawa | 2Nigeria |
An Roki Al'ummar Kano Da Su Rungumi Yaki Da Polio | 1Health |
Mun Amince Da Hukuncin Kotun Koli – Inji Gwamnatin Abdul’aziz Yari | 3Politics |
Wata ba-Yazidiya Da Wani Baki Sun Ci Lambar Yabo ta Nobel | 4World |
Masanan Kimiyya Sun Baiyyana Maganin Kanjamau Mai Inganci | 1Health |
Wasu 'Yan Jam'iyyar APC A Adamawa Da Taraba Suna Matsa Lamba Abi Tsarin Kato Bayan Kato. | 3Politics |
Zan Ta Da Batun Rikicin Gabashin Ukraine Idan Na Hadu da Zelenskiy - Putin | 4World |
Muzaharar Mabiya Darikar Shi'a Albarkacin Ranar Ashura a Nijar | 0Africa |
Dukkan Yaran Dake Jihar Edo Zasu Yi Rigakafin Cutar Polio Nan Da Karshen Shekarar Nan | 1Health |
Kungiyar Kwadago Na Shirin Tafiya Yajin Aiki Kan Albashi a Najeriya | 2Nigeria |
Janhuriyar Nijar: 'Yan Bindiga Sun Kai Hari A Yankin Tilaberi | 0Africa |
Yan Majalisa Sun Kara Biliyan N23.7 A Kasafin Kudi Don Aljihunsu | 3Politics |
Jerin Sunayen Sabbin Ministoci A Najeriya Da Shugaba Buhari Ya Zaba | 3Politics |
An Yi Barazanar Fallasa Barayin Biro a Sudan Ta Kudu | 0Africa |
Taron Zaman Lafiya Tsakanin Falastinawa Da Isra'ilawa | 4World |
Fiye Da Mutane Miliyan 7 Ke Shan Maganin Cutar HIV A Africa | 1Health |
Zanga-Zanga Na Ci Gaba Da Karuwa a Hong Kong | 4World |
Ma'aikatan Kamfanin Sadarwa Na Orange Nijar Sun Shiga Yajin Aiki | 0Africa |
Har Yanzu Kananan Yara Da Dama Suna Mutuwa A Najeriya | 1Health |
Jihar Abiya Ita Ce Takwas a Cikin Jihohin Masu Yawan Kanjamau a Nigeriya | 1Health |
An Kama Wani Dan Najeriya Da Makamai A Jamhuriyar Nijar | 0Africa |
Kim: Muna Tauna Tsakuwa Ne Don Shaidawa Aya Karfin Mu | 4World |
Jamus Zata Hada Hannu Da Najeriya A Fannin Kiwon Lafiya | 1Health |
JUMMAI ALI: Health Magazine, Fabrairu 06, 2015 | 1Health |
Matsalar Fara Ta Addabi Manona A Nijar | 0Africa |
Amurka Ta Ce Zata Ci Gaba da Kare Korea Ta Kudu Daga Barazanar Korea Ta Arewa | 4World |
Mamar Taraba Ta Musanta Janyewa Daga Takarar Gwamnan Taraba | 3Politics |
Kasar Jamus Na Taimakawa Wajen Samar Da Zaman Lafiya a Jihar Filato | 4World |
Nau'o'in Cutar Ebola | 1Health |
Shugaba Xi Jinping Ya Yi Na’am Da Kulla Yarjejeniya | 4World |
Sama Da Mutane Miliyan Daya Ke Ba Haya A Fili A Najeriya:UNICEF | 1Health |
Sashin Arewa - Maso Gabas Ke Da Kashi 65.2% Na Ciwon Inna | 1Health |
Ranar Bikin Matasa Ta Duniya | 4World |
Tankar Mai Ta Kashe Mutum 57 a Tanzania | 0Africa |
Dangantaka Ta Yi Tsami Tsakanin Najeriya Da Afirka Ta Kudu | 0Africa |
Jakadan Amurka Na Nijar Ya Shirya Liyafar Bude Baki Ma Musulmin Kasar | 4World |
Majalisa Ta Yi Watsi Da Irin Yarjajjeniyar Da May Ta Cimma Ta Barin EU | 4World |
An Tuhumi Mutumin Da Ya Kashe Musulmi 51 a New Zealand | 4World |
Shugaban Kasar Jamhuriyar Benin Ya Ziyarci Shugaban Nijer | 0Africa |
Gwamnatin Najeriya ta Bada Kyautar Maganin Cutar Kwalara ga Jihar Nasarawa | 1Health |
Za A Baiwa Matashiyar Nan Rahaf Mafaka A Australia | 4World |
Hukumar Zaben INEC Ta Ce Ta Yi Tanadi Domin Nakasassu | 3Politics |
Ina da ciki menene ya kamata in yi- ko kuma kada in yi- domin kula da kaina da jaririn dake ciki na? (chigabawa) | 1Health |
Shugabannin Amurka da Rasha zasu mara wa Majalisar Dinkin Duniya baya domin warware rikicin Syria | 4World |
Ana Korar Sama Da Mutane Dubu 12 Daga Inda Suke Zaune A Kenya | 0Africa |
Wadanne Kalubale Ke Gaban Sabon Shugaban Kungiyar ECOWAS? | 0Africa |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.